Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Shugaban Amurka, Donald Trump na daf da cimma yarjejeniyar Tsagaita wuta tsakanin Israyla da Falasdiynawa

Rahotanni dake fitowa daga gabas ta tsakiya n cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na daf da sanar da cimma yarjejeniya tsakanin Israyla da Falasdiynawa.

Saidai zuwa yanzu fadar White House bata ce komai kan lamarin ba.

Dama dai a baya rahotanni sun bayyana cewa Bayan da matsi yayi yawa, Benjamin Netanyahu na shirin amince da Tsagaita wuta.

Tuni dai kasashen Turai da suka hada da Faransa suka fara raba gari da Benjamin Netanyahu.

Karanta Wannan  Fàrgàbàr tsàrò ta faru a makarantar Government Girls College, Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *