YANZU-YANZU: Farouk Ahmed yayi murabus daga mukaminsa na shugaban hukumar mai ta NMDPRA

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa sunayen sababbin shugabannin NUPRC da NMDPRA domin amincewa, bayan murabus ɗin Engr. Farouk Ahmed da Gbenga Komolafe. Sabbin waɗanda aka naɗa su ne Oritsemeyiwa Eyesan da Engr. Saidu Aliyu Mohammed.
Farouk dai shine ke rikici da Aliko Dangote
Me zaku ce?