Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa:Turawa sun fara kiran cewa a Rhaba Najeriya saboda ta kasa yiwa kowane bangare Adalci

Bayan da Kasar Amurka ta farawa Najeriya katsalandan akan harkar tsaro da sunan ana yiwa Kiristoci Khisan Kiyashi, Har shugaban kasar Trump yayi barazanar kawo hari, Mutane na ta tunanin abinda Kasar ke son cimmawa a Najeriya.

Wani bature wanda wakili ne a kungiyar NATO, Gunther Fehlinger-Jahn ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na kokarin ganin ya yi fafutuka da hada kan kasarsa amma Najeriya bata amfanar kowa da kowa.

Yace dan haka raba kasar shine Mafita.

Da yawa dai sun bayyana mamaki da jin wannan magana da ta fito daga bakin wannan bature inda Kiristoci da yawa ke fadar cewa ba abinda suke nema kenan ba.

Karanta Wannan  Shari'ar da ake min yaudarace, Gara ma in mùtù a daure kawai, ba zan kara zuwa kotu ba>>Nnamdi Kanu ya magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *