
Wata majiya daga Kano tace ainahin abinda ya kawo rashin jituwar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da shugaban Tafiyar Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso shine.
Kwankwason ya so saka ‘yan majalisar jihar Kano su tsige Abba.
Wannan banai na ta yawo ne a kafafen sada zumunta inda a wata majiyar kuma aka rika ruwaito cewa, Kwankwaso baya son Abba ya sake tsayawa takarar Gwamnan Kano ne a shekarar 2027 inda yake son kawo wani dan takara na daban.