Monday, January 12
Shadow

Da Duminsa:’Yansanda sun mamaye Otal din Azir da Azir Arena mallakin Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami dake tsare a hannun EFCC

Rahotanni sun ce an ga ‘yansanda sun mamaye Otal din Azir da Azir Arena dake jihar Sakkwato wanda mallakin tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ne.

Malami dai yana hannun hukumar EFCC tana bincikensa.

Ana zarginsa da Almundahanar kudade masu yawa.

Karanta Wannan  Rarara ya samarwa daya daga cikin yaransa aikin Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *