
Matashi Usman Zannah ya bayyana cewa, ya aika Abokinsa ya gwada budurwar sa yace yana sonta dan ya gane ko tana sonsa da gaske.
Yace a karshe abokin nasa da Budurwar sun yi soyayyar gaske harma sun haihu.
Lamarin Ya dauki hankulan Mutane sosai inda wasu suka rika jajanta masa, wasu kuma suka rika masa Allah kara.