
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa, Najeriya bata bukatar wani hadakar ‘yan Adawa saboda.
Yace tsare-tsaren gwamnatin Tinubu sun gyara Najeriya dan haka shi daga jiharsa zasu baiwa shugaba kuri’u Miliyan 2.5
Yace kuma ba wasa yake ba.