Sunday, January 11
Shadow

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara na shirin komawa APC

Rahotanni sun bayyana cewa, Dakataccen Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara na shirin komawa jam’iyyar APC.

Rahoton yace Magana ta yi nisa tsakanin Fubara da shuwagabannin jam’iyyar kan komawarsa APC.

Hakan na zuwane yayin da zaben shekarar 2027 ke kara karatowa.

Dama dai tuni gwamnonin PDP suka fara komawa jam’iyyar ta APC.

Karanta Wannan  Kamfanin mai na kasa,NNPCL ya dakata da sayarwa da 'yan kasuwa da man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *