
Wani kirista daga jihar Adamawa me suna Yohanna Nuhu ya bayyana cewa, dalilin da yasa sojan ruwa Yerima ya ci banza kan dambarwarsa da Wike saboda shi dan Arewa ne.
Yace ‘yan Arewa Musulmai na da wata kariya ta musamman.
Yace da dan Kudu ne yayi wannan abin da ya gane baida wayau.