Friday, December 26
Shadow

Dama Ance Almajirine: Bidiyon yanda Garzali Miko ke loma da abinci ya dauki hankula

An ga tauraron mawakin Hausa da Fina-finan Hausa, Garzali Miko yana loma da abinci.

Lamarin ya dauki hankula inda akai ta mamakin ganin Cele kamarsa yana cin abinci haka a bainar jama’a.

Mutane sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan lamarin.

Kalli Bidiyon:

Saidai shi bai damu ba.

Karanta Wannan  Ma'aikatan Shari'a zasu tsunduma yajin aikin sai mama ta gani gobe, Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *