Za a daura auren ne a fadar Sarki Sanusi II dake birnin Kano a ranar Asabar mai zuwa, inda Gwamna Abba zai bada auren, yayin da ake sa ran halartar manyan baki a wajen bikin.