
Dan gidan Gwamnan jihar Edo, Sheriff Junior Oborevwori ya jawo cece-kuce sosai bayan da ya rabawa hadimansa motoci 10.
Da yawa na tambayar ina ya samu kudin da yayi wannan hidimar musamman ganin cewa, baya iya yin hakan lokacin mahaifinsa ba ya matsayin Gwamna.