Monday, March 16
Shadow

Dangote ya wadatar da Najeriya da man fetur, Mun daina shigo da man fetur daga kasashen waje>>Inji ‘Yan kasuwar man fetur

A karshe dai bayan dambarwar da akai ta yi tsakanin ‘yan kasuwar man fetur da Dangote, ‘yan kasuwar a yanzu sun ce sun yadda Dangote ya wadatar da Najeriya da man fetur din.

Sun sha Alwashin daina shigo da man daga kasashen waje.

Hakan na nufin Dangote zai zama me wuka da nama akan harkar man fetur a Najeriya.

Karanta Wannan  Gwamnatin Kano ta sanar da ranar hutun Babbar Sallah ga makarantun Firamare da Sakandare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *