
Wasu Rahotanni dake yawo a kafafen sadarwa sun bayyana cewa, Dauda Kahutu, Rarara ya zabi sabuwar P.A bayan Auren A’isha Humaira.
Ga rahoton da muka ci karo dashi.
Da Dumi Duminsu
Dauda Adamu Kahutu Rarara ya Zaɓi Ummi Ibro A matsayin Sabuwar P.A. dinsa Sakamakon Aurensu da Aisha Humaira da ake shirin daurawa yau a jihar Borno, A wata majiyar Tun kwana biyu kafin yau Rarara Ya nemi Ummi da tazo su tattauna ta yadda zata maye masa Gurbin Aisha Humaira.