
Yankunan Arewa ta tsakiya da yankin Kudu maso gabas ne basu taba samar da shugaban kasa ba a Najeriya.
Amma yankunan:
North West — Sun samar da shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa
South West — Sun samar da shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa
South South — Sun samar da shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa
North East — Sun samar da mataimakin shugaban kasa.