
Bahaushe dake zaune a kasar Amurka, Isa bako ya bayyana cewa, Duk Duniya babu wanda ke saka Addini sama da Kabilarsa sai Bahaushe.
Ya bayyana cewa idan ana son ci gaba a Arewa, sai Hausawa sun raba gari da Fulani da kuma Larabawa.
Yace Hausawa sun fi kusa da Inyamurai fiye da Fulani da Larabawa.