Wannan budurwar ta bayyana cewa duk namijin da bai samun Naira 700,000 a wata bai kamata yama fara maganar yin budurwa ba ballantana akai ga aure.
Ta bayyana cewa, duk wanda baya samun wannan kudin a wata, ba zai iya baiwa budurwarsa kudin zance da kudin data da sauransu ba.