
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Duk wata cefanen Naira Dubu dari shida yake wa matarsa.
Yace amma yanzu idan shi kadai ne dubu dari da hamsin ta isheshi.
Ya bayyana cewa kudaden da yake kashewa matar tasa da kasuwanci ya sakasu da ba karamar riba zasu kawo masa ba.
Gfresh ya bayyana hakane bayan rabuwarsa da matarsa inda ya mata saki daya biyo bayan zuwa wajan tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna da yayi.