
A yayin da ake tsammanin rashin jituwa tsakanin Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin da matarsa ya zo karshe bayan da aka ga ta wallafa cewa zama daram a gidan Mijinta.
Sabon rikici ya kunno kai inda fada ya kaure tsakanin Gfresh din da matarsa Maryam ‘yar Yola a Tiktok Live.
An ji tana cewa uban wa ya ce ya je ya rungumi Sadiya Haruna? Sannan an kuma ji tana cewa ta gaji da hakuri.
Daga cikin wanda suke Live din anji suna ta bayar da Hakuri.