Saturday, March 15
Shadow

Farashin Dala a Yau: Naira ta samu tagomashi

A ranar Litinin an sayo dalar Amurka akan Naira 1,725.

Hakan na nuna cewa Nairar ta samu daraja idan aka kwatanta da farashin da aka sayi dalar a ranar Juma’a data gabata watau Naira 1,735.

Wannan farashi na kasuwar bayan fage ce.

Amma a farashin Gwamnati, Naira faduwa ta yi inda aka sayi dala akan Naira 1,676.

Karanta Wannan  An kama me gàrkùwà da mutane bayan da ya kai ziyarar jaje ga wanda ya sace har gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *