Friday, December 26
Shadow

Fitar Atiku bata dame mu ba zai dawo, dama ya saba>>Inji PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa, fitar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar daga cikinta bata damesu ba saboda sun san zai dawo.

Shugaban jam’iyyar na riko, Iliya Damagum ne ya bayyana haka ga manema labarai inda yace siyasa juyi juyi ce.

Yace suna da yakinin dawowar Atiku jam’iyyar tasu nan gaba.

Karanta Wannan  Hotuna: Kalli Yanda 'ya'yansa da matar wani magidanci suka taru suka lakada masa duka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *