Tuesday, April 7
Shadow

Gaba dayan ‘yan majalisar jihar Taraba sun koma jam’iyyar APC

Rahotanni sun bayyana cewa, gaba dayan ‘yan majalisar jihar Taraba sun koma jam’iyyar APC.

An ga yanda aka baiwa kakakin majalisar jihar, Rt. Hon. John Kizito Bonzena tutar Jam’iyyar APC da kuma Tsintsiya.

Karanta Wannan  Ko Gezau: Barzanar Trump bata tsorata mu ba>>Inji Fadar Shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *