
Gwamna Abba Kabir Ya Bada Gudummuwar Naira Miliyan Biyar Ga Farfesan Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Dake Sokoto Da Ake Nema Wa Taimako Rashin Lafiya
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf Ya Baiwa Farfesa Abubakar Roko Na Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Dake Sokoto Gudummuwar Naira Miliyan Biyar Dake Fama Da Jinya, Domin Zuwa Neman Lafiya A Kasashen Waje.
Allah Ya Ba Shi Lafiya Ya Kuma Saka Wa Gwamna Abba Kabir Yusuf Da Alheri!
Daga Jamilu Dabawa