Gwamna Abba Kabir Ya Baiwa Matashin Yaro Mai Harkar Kere-Kere A Kano Jari Na Makuden Kudade Tare Da Daukar Nauyin Karatunsa.

Hazikin matashin nan mai harkar kere-kere, Injiniya Khalifa, ya samu tallafin makuden kudade daga wurin Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf domin ci gaba da harkar kere-kerensa kamar yadda ya jima yana ta neman jari.
Haka kuma Gwamna zai dauki nauyin ci gaba da karatunsa.
Daga Fauziyya D. Sulaiman