Tuesday, May 6
Shadow

Gwamnan Jihar Kano Tare Da Sarki Sunusi ll Sun Gudanar Da Hawan Sallar Idi A Yau

Gwamnan Jihar Kano Tare Da Sarki Sunusi ll Sun Gudanar Da Hawan Sallar Idi A Yau

Yayin wawan an taru ne a gidan Shettima, inda Gwamna ya gaisa da Mai Martaba Sarki da al’ummar gari.

Rahotanni kuma sun tabbatar da cewa a gobe kuma idan Allah ya kaimu zaai Hawan Daushe ne a gidan masarautar Kano wato gidan Dabo.

Daga Salisu Editor

Karanta Wannan  Kwangila Kazantaccen Abu ce sam bai dace ace malami ya shiga harkar Kwangila ba a Najeriya>>Sheikh Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *