Tuesday, February 3
Shadow

Gwamnatin jihar Bauchi ta tallafawa tubabbun mata 100 Karuwai da koyon sana’a

Gwamnatin jihar Bauchi ta tallafawa tubabbun mata karuwai da masu shaye-shaye da suka daina da kayan sana’a dan dogaro da kai.

An tattaro matanne daga karamar hukumar Misau ta jihar ta Bauchi wanda ke karuwanci da shaye-shaye inda aka tallafa musu a karkashin tsarin Better Life Restoration Initiative (BERI).

Daya daga cikin matan da suka amfana da wannan lamari ta bayyana cewa ta samu canjin rayuwa a yanzu an bata sana’a amma tace matsalar daya ce shine har yanzu ana hantararsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda tsageran IPòB suka tarwatsa wani shingen sojoji a Umahia jihar Abia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *