Tuesday, February 24
Shadow

Gwamnatin jihar Kano tasa a baiwa iyalan kowane daga cikin ‘yan wasan kwallon da suka ràsù Naira Miliyan daya da kayan abinci

Mai Girma Gwamnan Kano Alh. Abba Kabir Yusuf ya bayyana alhinin sa matuka bisa rasuwar Yan Wasan Kano Mutum ashirin da biyu (22).

Gwamna ya bayarda umarni abawa iyalan kowanne mamaci Naira miliyan daya (1-million) hade da kayan abinchi kafin yadawo daga kasa mai tsarki (Aikin hajji)

Allah ya saka maka da alkhairi Mai Girma Gwamnan Kano ya Kuma sa kayi aikin hajji karbabbiya

Karanta Wannan  Dan Gidan Gwamnan jihar Edo ya jawo cece-kuce bayan da ya rabawa hadimansa Motoci 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *