Monday, December 22
Shadow

Gwamnatin Tarayya ta bayar da hutu ranar 25,26 ga Disamba a matsayin hutun Kirsimeti da kuma 1 ga watan Janairu a matsayin hutun sabuwar Shekara

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranekun 25, 26 ga watan Disamba a matsayin Hutun Kirsimeti da kuma 1 ga watan Janairu a matsayin hutun sabuwar shekara.

Hakan na zuwane yayin da Kiristoci ke shirye-shiryen bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara.

Karanta Wannan  An baiwa Babban Bankin Najeriya, CBN shawarar fito da takardun kudi na Naira 20,000 da 10,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *