Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin tarayya ta gargadi DJ masu saka wakoki a wajan Bukukuwa da cewa su nemi lasisi ko kuma aci su tarar Naira Miliyan 1 ko daurin shekara 5 a gidan yari

Hukumar kula da hakkin mallaka ta Najeriya ta gargadi DJ masu saka wakoki a gidajen biki dasu nemi lasisi ko izinin masu wakokin da suke sakawa.

Hukumar tace rashin bin wannan doka na dauke da hukuncin biyan tarar Naira Miliyan daya ko zaman gidan yari na shekara 5.

A kasashe irin su Amurka dai ba DJ ne ke biyan lasisi ba, me hidimar biki ko me gidan taron ko me Club ne zai biya wannan tara.

Karanta Wannan  Ku Yi Amfani da Shafukan Sada Zumunta Wajen Ƙarfafawa Ƙasa, Ba Raba Kan Jama’a Ba, Sakon Shugaba Tinubu Ga Matasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *