Saturday, December 13
Shadow

Gwamnatin Tinubu ta yi ikirarin cewa daga Saudiyya sai Nigeria wajan saurin habakar tattalin arziki amma an gano Karyane wannan ikirarin na gwamnati

Gwamnatin tarayya ta yi ikirarin cewa Najeriya ce ta hudu a bayan kasashen India, China da Saudi Arabia wajan saurin habakar tattalin Arziki.

Saidai an gano wannan ikirarin ba gaskiya bane.

Gwamnatin Ta yi ikirarin cewa wannan bayanai sun fito ne daga hukumar bayar da lamuni ta Duniya IMF.

Saidai bincike ya bayyana cewa Najeriya ta 37 ce ba ta 4 ba a jerin kasashen masu saurin habakar tattalin arziki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Na jawa kaina, Tunda nace ina son Sheikh Salihu Zaria, duk masu nema na sun tsere>>Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *