
Shahararren Lauya kuma dan fafutuka Bulama Bukarti ya bayyana cewa, sai da suka gargadi ‘yan Najeriya masu zuwa kasar Amurka su bata sunan Najeriya cewa idan fa Amurkar zata dauki mataki haddasu zai shafa.
Hakan na zuwane bayan da Amurka ta kakabawa ‘yan Najeriyar doka me tsauri kan shiga kasarta.
Wasu Kiristoci dai sun je kasar Amurka inda suka kai mata koken cewa Musulmai na musu Qìsàn Gilla, abinda yasa Amurkar ta sha alwashin daukar mataki akan Najeriya.