
Wanda shugaban kasa, Bola Ahmad ya baiwa rikon kwaryar gwamnan jihar Rivers, Vice Admiral Ibokette Ibas ya koma jihar ya shiga gidan gwamnatin jihar bayan da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar dashi a Abuja.
Saidai wani abu da aka lura dashi shine har yanzu hoton Fubara na nan a sagale a matsayin gwamnan jihar a Ofishin gwamnan.