
Malam Lawal Triumph ya bayyana cewa, ya ji wani malami na wa’azin cewa akwai wani abu da ake sayarwa wanda da Alade ake yinsa kuma mutanen mu musulmai na ci.
Yace amma malamin bai fito da abin fili ba watakila saboda yana tsoron kada kamfanin su kaishi kara ne.
Malam yace tun da dai ba da sanin mutane ke ci ba, basu da laifi.