
A yaune shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan tsaron Najeriya
Wajan rantsuwar ya samu halartar manyan jami’an Gwamnati da suka hada da shugaban kasar da kansa, sai kakakin majalisar Dattijai, sai me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro da sauransu