Sunday, December 14
Shadow

Hotuna: Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi’a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja

Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi’a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja

Wasu gungun jaruman finafinai Hausa na Kannywood sun ziyarci Jagoran Mabiya Shi’a Sheikh Ibraheem Zakzaky a ranar Laraba, a gidansa da ke birnin tarayya Abuja.

Sheikh El-zakzaky ya hore su da su zama jakadu na gari wajen isar da saƙo, da wayar da kan al’umma, ilimi da fadakarwa.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Gwamna Abba ya Gabatar Da Sabon Kasafin Kuɗi Domin Biyan Sabon Albashin Ma'aikata N70,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *