Masoyan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll sun ɓarke da murna bayan da Kotun ɗaukaka ƙara ta yanke hukunci kan dambarwar masarauta a yau Juma’a a Abuja.