Friday, January 3
Shadow

Hukumar dake shirya gasar Euro wato (UEFA), ta bayyana wasu sabbabin dokoki guda uku da za a fara amfani da su a gasar ta bana wadda zata gudana a ƙasar Germany

Hukumar dake shirya gasar Euro wato (UEFA), ta bayyana wasu sabbabin dokoki guda uku da za a fara amfani da su a gasar ta bana wadda zata gudana a ƙasar Germany.

  1. Alƙalin wasa zai bayyana hukuncin da ya yanke kuma zaiyi bayanin hakan ga magoya baya ta hanyar sadarwar kunne kai tsaye (Headphones)
  2. Za a dinga bayar da bayanai kai tsaye zuwa ga masu sharhin wasa (Commentators) akan hukuncin alƙalin wasa bayan dawowar sa cikin fili daga ganin VAR domin a yiwa masu bibiyar wasan bayanin abun da ya faru kai tsaye.
  3. A kowacce ƙwallo za a saka na’ura wadda zata dinga fayyace wa alƙalin wasa satar gida da kuma batun taɓa ƙwallo da hannu a yadi na 18.
  • Fagen Wasanni
Karanta Wannan  Da ɗumi-ɗumi: Ana sarai Erik ten Hag zai sanya sabon kwantaragi a Manchester United nan bada jimawa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *