Friday, December 5
Shadow

Ina goyon bayan ciren tallafin man fetur da shugaba Tinubu yayi>>Inji Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, yana goyon bayan cire tallafin man fetur da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi.

Ya bayyana hakane a wajan wani taron marubuta da aka gayyaceshi.

Sarkin Yace Da ba’a cire tallafin Man fetur din ba da Najeriya ta durkushe.

Sarki Sanusi na daga cikin na gaba-gaba wajan bayar da shawarar daina biyan tallafin man fetur shekaru da dama da suka gabata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An Kama Akwatin Zaɓe Da Na’urar BVAS A Motar Jigon APC, Mustapha Salihu, A Zaben Ganye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *