INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Ita Da Jaririn Da Ta Haifa Duk Sun Rasu.

Allah Ya yi wa Nana Fiddausi Dahiru rasuwa a garin Burra dake karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi.
Ta rasu ta dalilin haihuwa bayan an yi mata CS, inda ita da dan da ta haifa Allah Ya karbi rayuwarsu.
Muna barar addu’o’inku. Allah Ya jikanta.
Daga Comr Mu’azu Zubairu Burra