Thursday, January 15
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Ji Yanda Wani me suna John Ya Hàllàqà wani Almàjìrì a jihar Kebbi

Ana zargin Wani me suna john da yiwa wani Almajiri yankan Rhago a jihar Kebbi.

Malamin Almajirin me suna Sani ya bayar da labarin yanda lamarin ya kasance inda yace ya kammala sallar Asubahi sai yara suka shiga suka gaya masa.

Yace yaran sun so su dauki doka a hannu amma sai yaje ya kira ‘yansanda.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin 'yan siyasar da Aka dakatar da binciken da EFCC ke musu bayan da suka koma jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *