
Rahotanni da Duminsa sun bayyana cewa ‘yan Bìndìgà a Daji sun afkawa sojojin da aka aika su kubutar da dalibai ‘yan mata da aka yi garkuwa dasu a jihar Kebbi.
A Bidiyon wanda kafar Sahara Reporters ta wallafa, an ga sojojin kwakkwance cikin Jiyni wasu an Harbesu a kafa wasu a sassa daban-daban na jikinsu.

Dalibai mata 25 ne dai ‘yan Bìndìgàr suka yi garkuwa dasu inda wasu biyu suka kubuta.