Yadda Ta Kaya Tsakanina Da Shugaban Hukumar EFCC A Yayin Bada Belina -Aminu Tambuwal.

“A Lokacin Da Lauyoyina Suka Je Wajen Shugaban EFCC Domin Neman A Bada Ni Beli, Ya Ce Sai Na Kawo Wadanda Za Su Taaya Min. Na Ce Su Koma Su Gaya Masa Na Taɓa Zama Kakakin Majalisa, Na Yi Wa’adin Gwamna Har Sau Biyu, Kuma Yanzu Ina Majalisar Dattawa. Don Haka Ina Iya Tsayawa Kaina Domin Belin Kaina”, Cewar Aminu Waziri Tambuwal
Daga Jamilu Sani Rarah
Sokoto