
Labarin matarnan me Danwake da tawa karamin yaro Almajiri fyade a jihar Bauchi ya dauki hankula sosai.
A ci gaban labarin da muka samu shine an kai yaron Asibiti inda aka masa gwajin lafiya.
Sannan bayan nan an mikashi ga iyayensa.
Ita kuma me Danwake za’a kaita gaban kuliya.