
Manajan Otal a kasar Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya da yaje otal din ya kama daki yake watsi da kudi ‘yansanda inda yayi tunanin ya haukacene.
Gwamnan ya je otal dinne dan yayi bikin zagayowar ranar Haihuwarsa.
Inda ya rika watsi da takardin Fan 50 da fan 10.
Da ‘yansandan suka je otal din, saida abokan gwamnan wanda suma gwamnoni 2 ne da suka ke tayashi murna auka shiga tsakani inda suka cewa ‘Yansandan ba mahaukaci bane.