…KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika.

Kawar Amaryar ta ce ba komai ya sa ta kuka ba, sai don saboda yadda aka yi ta yada cewa, Abdul ba aurenta zai yi ba, zai yaudare ta ne, ita ma Malikar an ce ba auren shi za ta yi ba, yaudararsa kawai take yi. Amma sai ga shi Allah Ya tabbatar da auren.
Me za ku ce?