Sunday, December 14
Shadow

Kalar yanda Dan Shugaban Kasa, Seyi Tinubu ya gaishe da shugaba Buhari a lokacin yana shugaban kasa da bayan ya sauka ya dauki hankula

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu a ziyarar manyan mutane da yake yi a Arewa ya je gaishe da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Ganin yanda ya gaisheshi yasa mutane suka lalibo hoton yanda Seyi Tinubu ya gaishe da shugaba Buhari a lokacin yana kan mulki inda aka ga sai da ya rusuna.

Lamarin ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Yara Biyu Sun Ŕàšù Sakamakon Gini Ďa Ya Fàďo Mùśu A Jihar Yobe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *