
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya baiwa ‘yan Najeriya hakuri kan matsin da ake ciki.
Ya bayyaba hakane a wata hira da aka yi dashi.
Yace shekaru biyu dama idan mutum yazo zai zauna ya gane kan gwamnatin ne sannan daga baya sai a samu daidaito.
Yace nan da shekaru biyu masu zuwa, za’a ga Alfanun ayyukan cire tallafin mai dana dala da canja fasalin Haraji da gwamnatin Tinubu ta kawo.
Yace yasan mutane sun kosa amma yana kiran a kara hakuri: