
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta wallafa Bidiyo a shafinta na Tiktok tana sauraren wakar Aliya inda anan ne wani ya bayyana cewa Timaya ya gama kwakuleta.
Saidai maimakon ta ji haushi, Ummi ta gaya masa cewa, zaka maimaita Ranar Sakamko ai.
Ummi Zeezee dai ta yi soyayya da mawakin Kudu, Timaya wanda a wancan shekarun lamarin ya jawo cece-kuce.