
Wani Bidiyo ya bayyana inda ake zargin shahararren me watsa labarai ta kafafen sadarwa Dan Bello da kin biyan wasu matasa hakkokinsu bayan sun masa aiki.
Dan Bello kamar yanda aka ji a bidiyon yayi amfani da matasanne wajan kaiwa kwastomominsa kayayyakin da suka saya a hannunsa.
Saidai bayan da suka kammala masa aiki suka ji shiru, sai suka tuntubeshi, amma sai yace ai kyauta suka masa.
Daga baya dai ya tambayesu nawane kudin aikinsu i da suka gaya mai dubu dari biyar amma yace kudin sun yi yawa.
Saidai shima yace ya musu Bidiyo inda kuma idan zasu biyashi sai sain bashi dubu dari bakwai.
Kalli Bidiyon anan:
Dan Bello dai bai yi martani kan wannan abin ba.