Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ana ta sukar Malam Aminu Ibrahim Daurawa ciki hadda ‘yan Izala saboda amsar da ya baiwa wata mata data tambayeshi halascin Shugabancin mata

Malam Aminu Ibrahim Daurawa na shan suka kuma ciki hadda ‘yan Izala bayan amsar da ya baiwa wata mata data masa tambaya kan halascin shugabancin mata.

Malam ya bayyana mata cewa akwai inda Matan zasu iya shugabanci zata iya tsayawa anan.

Saidai da yawa sun zargi malam da kin fitowa kai tsaye ya baiwa matar amsa inda suka zargeshi da yin kwana.

Cikin masu sukar malam akan hakan hadda ‘yan Izala.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Bidiyo sun bayyana na wannan dan kasuwar yana lalata da matan manyan mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *